Wakar Alkalam waka ce da aka yi ta akan gargadi ga masu wuce gona da iri akan akidar jinsi.Irin wadanda ke ko korafin tauye hakkin mata sakamakon fifikon da Musulunci ya baiwa maza a kan mata.
See All 84 Episodes of "Wakokin Alan Waka"