Ko kasan yadda zaka adana lambobin wayarka a internet?

Muna tafe da rahoto na musamman kan matsalar Taggin a duniyar Facebook din

Akwai kuma cigaban tattaunawarmu kan yadda zaka kare asusunka na Facebook daga ‘Yan dandatsa.

Kamar ko wane mako muna tafe da tattaunawa da wani matashi mai sana’ar Internet a nan Kano.