Shirin Gatanan Gatanan Ku na wannan makon zai kaiātar da mai sauraro saboda za a ji yadda Tabizaro yake kokarin kara girman jarinsa, sai kuma halin da showboy ya sami kansa a karshe kuma zamu ji labarin producer.
See All 101 Episodes of "Gatanan Gatanan Ku"