A cikin shirin mu na wannan makon,Tabizaro ya hada wani gangami⦠A biyo mu a sha labari.
Daga bisani kuma zauren Mu tuttauna zai yi bibiyar alkauran da gwamnatocin jihohin arewa maso gabas suka yi wa alummominsu a yayin yakin neman zabe. Shin a ina a ka kwana?