Ku kasance da gidan radio express mai yada shirye shiryenta akan mita 90.3 a zangon fm don jin hira ta musamman mai girma jagora engr.rabi'u musa kwankwaso wannan hira zata zo muku da misalin karfe 10:00 zuwa 10:30 na daren yau talata ayi sauraro lafiya. Sanarwa da wazirin kwankwasiyya.