Freedom Radio Nigeria: Recent Episodes

Freedom Radio Nigeria

...Muryar Jama'a

View Details

Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun yi haɗin gwiwa wajen sake sabinta kwalbatin da ta haɗa yankunansu. Unguwannin sun haɗar da Darma da Dukawa da Zangon bare-bari da kuma wani ɓangare na unguwar Sharifai. Meye manufar wannan aiki? Malam Mubarak Abba shi ne jagoran matasan unguwar da ke jan ragamar aikin, ya ce, […]

View Details

Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Khalid Shettima Khalid.

View Details

Ku saurari shirin Inda Ranka na ranar Laraba tare da Nasir Salisu Zango.

View Details

Shirin siyasa na Baki Kan Yanka Wuya na ranar Laraba daga Freedom Radio Dutse tare da Aminu Umar Shuwajo.

View Details

Ja ne

View Details

Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Salisu Baffayo.

View Details

Ku saurari shirin Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Nasir Salisu Zango.

View Details

Ku saurari shirin siyasa na Baki Kan Yanka Wuya daga Freedom Radio Dutse.

View Details

Ja ne