Hausa Newsletter: Recent Episodes

HausaRadio

HausaRadio.net - Online Hausa Radio

hausa.substack.com

View Details

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Host (mai gabatar da shirin): Fauziya Kabir Tukur (@fawzeyah)

UK: Firam ministan Birtaniya, Theresa May, za ta gabatar da sabon shirinta na yarjejeniyar ficewar k'asar daga tarayyar Turai yau a gaban majalisa a k'ok'arin ganin yarjejeniyar ta samu karb'uwa.

Nigeria: A Najeriya, babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta ce ba wani bane ya jefa k'asar cikin matsalar tsaron da ake fama da ita illa gwamnati karan kanta:

"Kullun abin da ake gwadawa mutane cewa ainihin tashin hankalin bai kai yadda ake tsammani da she ba."

An ce wai komai ya yi farko zai yi k'arshe. Shekara tara bayan fara fim d'innan mai dogon zango na k'asar Amirka, mai suna Game of Thrones da ya yi fice a fad'in duniya. An saki b'angaren k'arshe na shirin mai d'auke da abubuwan ban al'ajabi. Toh sai dai b'angaren ya dawo cece-kuce a tsakanin masu kallon shirin.

"Na yi farin ciki da yadda aka k'are Brandon Stark shi ne ya cancanci ya hau kujerar mulki saboda shi kad'ai ya san tarihi."

"Gaskiya dai ni, yadda ya k'are, ban ji dad'in haka ba ko kad'an. John Snow daga farko, na so a ce shi ne ya zamanto ya yi taken over iron throne d'innan."

Toh ana cigaba da matsawa gwamnatin rik'en k'warya ta soji a Sudan kan ta sake komawa kan teburin shawara da jagororin masu zanga-zanga bayan tattaunawar ta samu tsaiko a ranar Talata.

Links:

Full show (cikakken shirin): https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csyjr3

Follow us <> Ku biyo mu @HausaRadio

This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com

View Details

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa

K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.

Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.

Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 265 na k'arya wadanda ake amfani da su domin rubuta kalamai ko kuma batutuwa da ba su dace ba zuwa wasu k'asashe.

DRC: Gabbacin jamhuriyar demokradiyar Kongo a jiya Juma'a, har an fuskanci bori da ya kai ga rasa ran wani d'alibi mai shekaru sha biyu.

Idan da sauran lokaci, da labaran wasanni (sports news).

Links

Stream or download: http://ha.rfi.fr/20190518-labarai-1805-07h00-gmt

Permalinks: http://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Tweet:

This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com

View Details

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri

US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka.

US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin da ake k'ara samun tankiya a gabas ta tsakiya.

Burkina Faso: Bayan haka, ministan harkokin wajen Burkina Faso ya yi kira ga k'asashen duniya su kafa wata had'akar yak'i da ayyukan ta'addaci kamar irin wadanda aka kafa su a k'asashen Iran da Afghanistan domin yak'i a yankin Sahel.

Nigeria: Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana rashin jin dad'in dangantaka da shugabannin majalisar dokokin k'asar a wa'adin mulkin sa na farko, da ya ce ya kawo cikas a harkokin mulki. Sai dai masu kula da lamura suna cewa wannan shi ne demokradiya.

“Ai aikinmajalisa, d'aya daga cikin manya-manyarayyukan shi ne ta takabirki ga b'angarenzartasuwa. Kuma duk wanda ya ke taka maka birki, ba lalle bane a ce ra'ayinku yana tafiyadai-dai kuma ana samunjittuwa a ko wane lokaci.”

Taraba: Muna kuma da rahoto kan cigaba da jami'an tsaro suke samu a jihar Taraba a yunk'urin shawo kan masu garkuwa da jama'a.

Sai kuma shirin Lafiya Uwar Jiki da Hauwa Umar ke gabatarwa.

Links:

Stream or download: https://www.voahausa.com/a/4901612.html

Permalinks: http://bit.ly/VOAHausaSafe20190517

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Tweet:

This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com

View Details

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Host <> Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa

Yau ce dai ranar yak'i da cutar hawan jini, wato hypertension, ta duniya. Toh ko ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da wannan cuta?

"Farko, mutumya zamacewayanayawanmotsa jiki. Sannankuma a daina yawan cinabincidatsike, kamar na turawa na gwangwani. Sannan kuma mutum ya dinga cin abinci wandaakebadashawara a cikamar 'balancediet.' Sannan kuma ya zama cewa mutum yana samunisasshenhutu, yana samun isashenbacci."
Related tweet, article:

A yau zamu cigaba da kawo muku hirar da BBC ta yi da jarumin fina-finan Kannywood, wato Adam A. Zango. Inda har ma a cikin hirar ta sa, ya d'auki wani alk'awari:

“Na yi alk'awarincewa, abindaakamin gori, 'ya'yana, bazaayimusubainshaAllahu. Sannan abin da aka min gori, dagayanzuzuwalokacikad'an, bi'iznillahi, babuwandazaik'arabud'abaki ya min gori akai.”
Related:

A Najeriya, hukumar zab'e mai zaman kanta ta k'asar ta sanya lokacin da za a gudanar da zab'en gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa.

Sannan wata tawagar masu bincike, ta yi kiran da wajibta yin riga kafin cutar k'yanda ga dukkan yaran da za su fara karatu a matakin primary.

List to the full program below <> A saurari cikakken shirin a :

Stream: https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csyjj9

Download: https://drive.google.com/open?id=10qc4fTkj5_KZi_UiWsP4_v0aMef6ftG3

Permalink: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190517

Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963

Tweet:

This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com