Wakokin Alan Waka: Recent Episodes

None

Za mu rika kawo muku wakokin Ala tsofaffi da sababbi. Kuma kuna iya saukewa wayoyinku

View Details

Wakar da aka yiwa Mai Martaba Sarkin Zazzau Dr. Shehu Idrisu don murnar shekara A

rba"in da biyar a karagar Mulki.

View Details

An shirya wannan waka ne don bayyana mubaya'a da Sarkin Bichi Aminu Ado bayero. Wakar na dauke da kambamawa akan kyawawan halaye da aniyar Sarkin Bichi Aminu Adobbayero.

View Details

An shirya wannan waka a yayin zaben da ya gabata acikin watan March/2019. Don wayar da kan al'uma dangane da muhimmancin zaman lafiya.

View Details

Wakar Afurka sabinta karantawa daga Aminu Alan waka don jaddada tarihin Afirika tun kafin zuwan Turawa kafin Gamayyar Afurka.

View Details

Wakar Album na Fulfule Bakan Dabo na daya daga ciki wakar da aka yi ta don kwarzanta mai martaba Sarkin kano Alh. Ado bayero.

View Details

An shirya wannan waka shekaru biyar da suka wuce a ranar da Allah ya karbi ran Alh. Ado Bayero Sarkin kanon Dabo.

View Details

Yabon Galadiman Kano Tijjani Hashim dangane da irin Nagartarsa ta taimakon Al'umma da kare martabar masarautar kano da Al'umar kano.

View Details

Wakar Chiroman kano Nasiru Ado Bayero wacce Aminu Alan waka ya yi a lokacin da aka nada shi Chiroman kano daga Turakin kano.

View Details

Wakar Alkalam waka ce da aka yi ta akan gargadi ga masu wuce gona da iri akan akidar jinsi.Irin wadanda ke ko korafin tauye hakkin mata sakamakon fifikon da Musulunci ya baiwa maza a kan mata.

View Details

Wakar da aka sabinta karo na biyu akan tarihin AFURKA Tun daga zuwan turawa kafin gamayyar Afurka.

View Details

Wakar Gamji Maza abin koyi daga Aminu Alan waka don yabo Sardauna Amadu mai abin yabo da na koyi.

View Details

Wakar yabon Alh. Haruna mai garantee Ajiya chiroman kano babban masoyin Alan waka na hakika.

View Details

Wakar Afurka daga Aminu Alan waka, sabintawa ta farko tarihin zuwan turawa kafin Gamayya.

View Details

Wakar Afurka daga bakin Aminu Alan waka, sabintawa ta farko tarihin Afurka kafin zuwan turawa tun kafin gamayya.

View Details

Wakar gidan soja ta Buratai don zaburar da mazan fama a fagen yaki.

View Details

Wakar ta'aziyyar mai Girma sardaunan sokoto Ahmadu Bello. Yarda aka kashe shi da nasabarsa da yarda abin ya kasance.

View Details

Wakar Afurka da aka sabinta cikin sigar zamani daga Aminu Alan waka, tarihin Afurka tun kafin zuwan turawa.

View Details

Wakar da ka sabinta mai kunshe da tarihin Afurka daga bakin Aminu Alan waka Afurka lokacin zuwan turawan mallaka kafin gamayya.

View Details

Wakar yabon Aminu 80 Babban masoyin Aminu Ala, Dan Sanda Abokin kowa na halima ramin kura sai 'ya'yanta.

View Details

Wakar Alfanda Amadu Bello Sardaunan sokoto, tarihin rayuwarsa da gudun mawarsa ga Al'uma.

View Details

Wakar hafsan soja ta biyu don zaburar da sojojin nijeriya akan yakin kishin kai.

View Details

Wakar yabon sojojin nigeriya don zaburarwa da tabbatar da zaman lafiya a kasa.

View Details

Wakar yakin neman zabe ta Abba kabir Yusuf 'Dan takarar Gwamna a jihar kano.

View Details

Wakar ta'aziyyar mai Girma sardaunan sokoto Ahmadu Bello. Yarda aka kashe shi da nasabarsa da yarda abin ya kasance.

View Details

Wakar Firimiyan jihar Arewa Amadu Bello Sardaunan Raba Sokoto, ayyukansa da ministocinsa.

View Details

Wakar da aka yi don yakin neman zaben Muhammadu Buhari a shekarar 2015.

View Details

Wakar Buratai kashi na uku don zaburar da sojijin Nijeriya akan tabbatar da zaman lafiya a kasa baki daya.

View Details

An shirya wannan waka ne a Bikin Sallar Gani na Gumel da ake bikin Mauludin Gumel.

View Details

Wakar tarihin dutse da sarkin dutse daga Aminu Alan waka.

View Details

Waka ce da Aka yiwa Basarake don kambama shi tare da bayyana Nasabarsa da Asalinsa da Nagartarsa.

View Details

Waka ce don tunawa da Sarkin Kano Ado bayero mai rasuwa da kuma kambama Yayansa da ya bari.

View Details

Waka ce da aka yi don fito da Nasabar Fagachin katsina da zalakarsa da Salsalarsa matsayin Basarake.

View Details

Waka ce da aka yiwa Nass G. Dan Chanji don kyautata Alaka da soyayya wanda aka yi mata take da NASIRU BAWA MAI HALIN KIRKI.

View Details

Wannan waka ta yabon Ma'aikin Allah ce Annabi Muhammadu SAW. an yi ta a shekarar 2008. tana da karsashi kuma an yabi ma'aikin Allah ne da yabon Magabata.

View Details

Wakar Basarake ce jinin Abdullahi bayero Sarkin Kano mai Alfarma.

View Details

An tsara wannan waka don bayyana ayyukan PMB tare da jan hankalin Al'uma su sake maimaita zabensa a shekarar 2019.

View Details

Wannan waka an shiryata saboda Alhinin halin da yan uwanmu na Gabas ta tsakiya ke ciki, tare da jan hankali akan jajanta masu halin da suke ciki da jan su a jiki matsayin mutane kamar kowa.

View Details

Wannan waka an shiryata da tinanin kungiyar KCCI masu rajin kare martabar kano. Don wayar da kan mutane irin yarda ya kamata a zabi shugaba da kuma yarda kano ya kamata ta kasance Muryar arewa baki daya a wajen daidaita ak'uma bisa doron tarbiyya.

View Details

Wakar nadin sarautar Dujiman Adamawa Alh. Musa Halilu Yola.

View Details

Wakar Maigirma gwamna ce da aka yi ta domin kara masa karsashin Siyasa.

View Details

Wakar siyasa don fayyace nagartar Maigirma Gwamnan Jihar Kogi da ayyukansa.

View Details

Kamar Sauran wakokin da na yiwa Gwamnan Kogi don kambamawa da kwarzantawa.

View Details

Waka ce da aka yi ta don Jikar Sardauna diyar Luba yar gidan Ummaru shinkafi, Wacce ta bude Foundation mai karfi kamar yarda waka ke bayyanawa.

View Details

Waka ce da aka Shiryata don nusarwa akan kyawawan halaye da kishiyoyinsu.

View Details

GUGAN KARFE WAKA CE MAI GUGAR ZANA TARE DA HANNUNKA MAI SANDA. CIKIN SALO NA FADAKARWA.

View Details

Waka ce aka yiwa Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Adoza Bello wacce ta kunshi Kwarzantawa a Siyasance.

View Details

WAKA CE DA AKA YI HANNUNKA MAI SANDA AKAN KAFATANIN AL;UMAR MUSULMI BAKIDAYA IRIN YARDA SAKACI YA SA MARTABAR MUSULMI TA FADI A IDON DUNIYA A KO INA MUSULMI YA KE WULAKANTA.

View Details

JAN HANKALI NE AKAN MASU GUDUN HIJIRA DA AL'UMA BAKI DAYA.

View Details

WAKA CE DA AKA YI TA AKAN MAWADATA DON JAN HANKALINSUAKAN TAUSAYIN NA KASA DA SU.

View Details

Basasa Maiduguri        

View Details

Nijeriya ta

View Details

Hangen Dala Ba shiga birni ne ba

View Details

Tsangaya

View Details

Shahara

View Details

Sharia Garkuwa

View Details

Jaje    

View Details

Excellency Sir

View Details

Wakar Yabon Manzon Allah

View Details

Ilmin Zamani    

View Details

Rayuwa sai da ilmi

View Details

Gidan Marayu

View Details

Shin gaba muke ko baya

View Details

Auren Tunani    

View Details

Allah ya jikan Sarkin Kano Ado Bayero    

View Details

Mai Martaba Dan Bayero

View Details

Zuma an san ki da zaki    

View Details

Sababi        

View Details

Wakar Rauhaniyya ta hudu    

View Details

Yar Aljanna

View Details

Diyar Fulani    

View Details

Nana Sudan    

View Details

Wakar Sakarkari Part 3

View Details

Wakoki da dama        

View Details

Sakarkari

View Details

Baubawa       

View Details

Wakar Sakarkari    

View Details

Gwadabe    

View Details

Dillaliya    

View Details

Dillaliya

View Details

Bara a Kufai    

View Details

Bubukuwa        

View Details

Mu koma gida